Mai shari’a Oyewumi ya ce Kotun Tarayya ba ta da hurumin sauraron ƙarar da aka shigar dangane da shugabannin hukumar zaɓe ta jihar Kano (KANSIEC).
Wannan hukuncin ya biyo bayan ƙarar da Gwamnatin Jihar Kano, Majalisar Dokoki, da Hukumar Zaɓe ta Jihar Kano suka shigar don ƙalubalantar hukuncin da ya hana gudanar da sabbin zaɓe.
Masu adawa a jihar Kanon ne dai suka kai ƙara kotun tarayya tun a farko inda suka ƙalubalanci shugabancin hukumar.
Duk wannan kokarin ya samu ne ƙarƙashin jagorancin Dr. Rilwanu Umar SAN Mustapha Osein EsqMusa Abdullahi EsqMuhammad Isa Umar Esq Muhammad Kelechi Nwabueze Esq
Cikakken bayani na nan tafe
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD