Kotun Daukaka Ƙara da ke Abuja ta rusa hukuncin da Kotun Tarayya ta yanke a baya, wanda ya hana gudanar da zaɓen Ƙananan Hukumomi a Jihar Kano.

FB IMG 1748508236705

Mai shari’a Oyewumi ya ce Kotun Tarayya ba ta da hurumin sauraron ƙarar da aka shigar dangane da shugabannin hukumar zaɓe ta jihar Kano (KANSIEC).

Wannan hukuncin ya biyo bayan ƙarar da Gwamnatin Jihar Kano, Majalisar Dokoki, da Hukumar Zaɓe ta Jihar Kano suka shigar don ƙalubalantar hukuncin da ya hana gudanar da sabbin zaɓe.

Masu adawa a jihar Kanon ne dai suka kai ƙara kotun tarayya tun a farko inda suka ƙalubalanci shugabancin hukumar.

Duk wannan kokarin ya samu ne ƙarƙashin jagorancin Dr. Rilwanu Umar SAN Mustapha Osein EsqMusa Abdullahi EsqMuhammad Isa Umar Esq Muhammad Kelechi Nwabueze Esq

Cikakken bayani na nan tafe

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *