Kotu Ta Yi Watsi Da Buƙatar APC Da Gawuna Kan Shari’ar Zaɓen Abba Gida Gida

Alfijr ta rawaito Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe ta yi watsi da da buƙatar Jami’yyar APC da ɗan takararta na Gwamnan Kano Dr. Nasiru Yusuf Gawuna na ƙalubalantar nasarar zaɓeɓɓen Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf.

A zaman shari’ar a yau talata Kotun tace APC bata bi ƙa’idar shigar da ƙara ba, saboda haka ta yi watsi da buƙatarsu na ƙalubalantar zaɓen.

Freedom Radio

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

One Reply to “Kotu Ta Yi Watsi Da Buƙatar APC Da Gawuna Kan Shari’ar Zaɓen Abba Gida Gida”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *