Iran ta harba jiragen yaƙi marasa matuki 100 zuwa Isra’ila bayan wani harin da Isra’ila ta kaiwa Jamhuriyar Musulunci

IMG 134905 13625 1749818957029

Iran ta harba jiragen yaƙi marasa matuki guda 100 a Isra’ila bayan wani harin da Isra’ila ta kaiwa Jamhuriyar Musulunci, a cewar sojojin Isra’ila.

Kakakin rundunar sojin ya kara da cewa “dukkan tsarin tsaro na aiki ne domin dakile barazanar harin.”

Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatollah Ali Khamenei ya yi gargadin cewa Isra’ila za ta fuskanci hukunci mai tsanani bayan harin da ta kai mata da safiyar yau Juma’a.

Hare-haren da Isra’ila ta kai kan cibiyoyin nukiliya na Tehran ya kashe kwamandojin sojoji da masana kimiyya da dama.

Daily Nigerian

For Advert Or Advice Call +2348032077835

For more information about Alfijir labarai/Alfijir news fallow here 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zN

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *