Allah ya yiwa sayyada Hauwa wanda aka fi sani da Hauwan Ali Baba Rasuwa a daren Lahadi.
Ta rasu ne bayan wani mummunan hadari da ta samu a Hotoro a kan hanyarta ta zuwa Mauldin Annabi S A W ranar Asabar mai mota ya kadesu, wanda sanadin haka ta samu karaya a kafafuwanta gaba daya.
Ta kuma rasu kwana daya da faruwar lamarin a daren Lahadi.
Za ayi Jana idarta safiyar Litinin da karfe 9 na safe a unguwar Jakara dake birnin Kano.
Muna rokon Allah ya gafartawa Sayyada Hauwa, Annabi ya karbi bakuncin ta.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@musa_bestseller
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb
Allahu Akbar! Lallai mun yi babban rashi. Allah jikanta da Rahma Ya sa ta ceton wanda takewa wakar, Annabi (S)
Mu kuma idan tamu ta zo Ya sa mu cika da imani.