Innalillahi wa inna ilaihirrajiAllah ya yiwa Mawaƙiyar Annabi Hauwan Ali Baba Rasuwa

Allah ya yiwa sayyada Hauwa wanda aka fi sani da Hauwan Ali Baba Rasuwa a daren Lahadi.

Ta rasu ne bayan wani mummunan hadari da ta samu a Hotoro a kan hanyarta ta zuwa Mauldin Annabi S A W ranar Asabar mai mota ya kadesu, wanda sanadin haka ta samu karaya a kafafuwanta gaba daya.

Ta kuma rasu kwana daya da faruwar lamarin a daren Lahadi.

Za ayi Jana idarta safiyar Litinin da karfe 9 na safe a unguwar Jakara dake birnin Kano.

Muna rokon Allah ya gafartawa Sayyada Hauwa, Annabi ya karbi bakuncin ta.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@musa_bestseller

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb

One Reply to “Innalillahi wa inna ilaihirrajiAllah ya yiwa Mawaƙiyar Annabi Hauwan Ali Baba Rasuwa”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *