Allah Ya yuwa Uwar gidan Babban hamshakin Dan kasuwa Alh Dahiru Barau Mangal Rasuwa.
Hajiya Aisha Dahiru Barau Mangal ta rasu ne a wani asibiti dake birnin tarayya Abuja bayan gajeriyar rashin lafiya.
Za ayi Jana idarta gobe Lahadi idan Allah ya kaimu, za a sanar da wuri da lokaci daga baya
Muna Addu’a Allah Ubangiji Yajikanta da Rahama yakuma gafarta Mata Tare da Sauran Al’ummar Musulmi baki daya.
Allah ya jikanta ya gafarta mata
I am interested for both national(Nigerian) and international current affairs
Allah yagafaratama musulmi