Innalillahi wa inna ilaihirraji un
Allah ya yiwa Alh Bashir Tofa Rasuwa a Daren lahadi .
Best seller Channel
Best seller Channel ta rawaito iyalan marigayin sun bada sanarwar ne a Wani group da marigayin yake jagirantarmu kan tallafawa almajirai
Za a sanar da lokacin Jana ida daga baya