Alfijr
Alfijr ta rawaito Allah ya yi wa tsohon mai gadin kabarin Manzon Allah SAW, Agha Habeeb Muhammad al-Afari, rasuwa a yau Laraba.
Habeeb kafin rasuwarsa yana daya daga cikin manya-manyan tsofaffin masu gadi a Masallacin.
Anyi jana’izarsa bayan idar da sallar Magriba a Masallacin Shugaba S A W.
Alfijr
Kamar yadda shafukan masallatai masu daraja suka wallafa