Innalillahi wa inna ilaihi Raju’un! Allah Ya Yiwa Shahararren Dan Kasuwa A Kano Alh Bukar Makoda Rasuwa

FB IMG 1704872176818

Allah yayiwa Alhaji Bukar Makoda wanda ubane ga Mai Girma Kwamishinan Ma’aikatar Ruwa a jihar Kano Hon Ali Makoda rasuwa Asafiyar Wannan rana.

Za’ai jana izarsa a gidansa dake Unguwar Gwammaja da missalin karfe 11 na safe.

Muna Addu’ar Allah yajikansa ya kyautata makwancinsa yasa Aljannah makoma in tamu tazo Allah yasa mucika da imani.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/IUuk7jeH4yvAkwOmbOCSfl

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *