Alfijr ta rawaito INEC ta bayyana ɗan takarar APC Uba Sani a matsayin wanda ya lashe zaɓen jihar Kaduna.

Bayan sa toka sa katsi ana jiran sakamakon jihar, a ranar Litinin kuma aka kawo karamar hukuma ta ƙarshe Kudan wadda ɗan takarar PDP Isa Ashiru ya fito daga cikinta.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
I’m very glad to hear Uba Sani as my new Governor to be insha Allah. I know he will perform very well in Kaduna as well as continue with the good work of his predecessor. I believe he will seal all the malice.