Fitaccen Mawakin Siyasa nan Dauda Kahutu Rarara, ya yi wani mummunan hatsarin Mota a hanyarsa ta zuwa filin jirgin sama
Hakan na kunshe ne cikin sanarwar da mai taimaka masa a kafafen yada labaran sada zumunta, Rabi’u Garba Gaya, ya bayyana a shafinsa
Gaya, ya ce Maigidan nasa na cikin koshin lafiya, ya masa addu’ar Allah ya tsare gaba.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb
Allah Ya kiyaye gaba Ya kare mu baki daya 🙏
Allah ya kiyaye ya Kare gaba,Allah ya ciyar da kasar mu gaba
Allah ya shiga lamuranmu ameen