Hukumar shari’a ta jihar Kano ta ɗauki matakin ladabtawa akan wani maga takardan kotu, mai suna Salisu Sule bayan samun sa da aikata wasu laifuka.
Bayanin hakan na cikin wata sanarwar da kakakin hukumar Baba Jibo Ibrahim, ya fitar, yana mai cewa an ɗauki wannan mataki yayin gudanar da taron hukumar a larabar data gabata.
Sanarwar tace an samu Salisu Sule, da laifin yin amfani da muƙamin sa wajen aikata cin fuska da take hakki ta hanyar yin amfani da muƙamin sa, wanda hakan yasa aka rage masa girma da matakin aiki ɗaya..
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD