Gwamnatin Kano Ta Sanya Ranar Zaɓen Kananan Hukumomi A Jihar

FB IMG 1719671782992

Hukumar zabe mai zaman kan ta ta jihar kano ta bayyana cewa za ta gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi 44 a ranar 30 ga watan Nuwambar 2024.

Idan zaku tuna Gwamnan kano a kwamakin bayan ya bayyana cewa sun shirya domin gudanar da zaben kananan hukumomin a jihar.

Gwamnan ya bayyana hakan ne Kwanaki kadan da kotun kolin kasar nan ta tabbatar da yancin cin gashin kan kananan hukumomi. Kuma ta ce duk karamar hukumar da bata da zababben shugaba ba zata sami kuɗin ta ba .

Shugaban hukumar Farfesa Sani Lawan Malumfashi ne ya bayyana hakan ga Manema labarai a kano, ranar laraba.

Karin bayani na nan tafe….

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *