
Alfijr ta rawaito Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana Sababbin nadi a ranarsa ta farko kamar haka.
1. Hon. Shehu Wada Sagagi, Shugaban Maโaikata
2. Dr Abdullahi Baffa Bichi, sakataren gwamnatin jiha
3. Dr. Farouq Kurawa
Babban Sakatare Gwamna
4. Hon. Abdullahi Ibrahim Rogo, babban mai lura da Karbar baki
5. Sanusi Bature Dawakin Tofa, Babban Sakataren Yada Labarai

A cewar babban sakataren yada labaran Gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, Wadannan nade-naden sun fara aiki ne daga yau Litinin 29 ga Mayu, 2023.
An zabi wadanda aka nada ne bisa laโakari da tarihinsu, sadaukarwa da amincinsu.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai ๐
https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ
๐๐ฅ๐ฅ๐๐ก ๐ฌ๐ฎ๐๐๐ก๐๐ง๐๐ก๐ฎ ๐ฐ๐๐ญ๐,๐๐ฅ๐ ๐ฒ๐๐ข ๐ซ๐ข๐ค๐จ ๐๐ ๐ก๐๐ง๐ง๐๐ฒ๐๐ง๐ฌ๐ฎ,๐ฒ๐๐ฌ๐ ๐๐ฅ๐ค๐ก๐๐ข๐ซ๐ข๐ง๐ ๐ง๐๐๐ข๐ง ๐ง๐๐ฌ๐ฎ ๐ ๐๐ฆ๐ฎ ๐๐ ๐๐๐๐จ๐ง๐ข๐ง๐ฆ๐ฎ,
Allah ya tayasu ruqo Da Adalci jahar Kano yasami shugabanni nagari
Amin ya hayyu ya kayyum
Good very happy