Gwamnan Adamawa ya tube Atiku Abubakar daga mukaminsa na Wazirin Adamawa.

FB IMG 1750795503936

Wannan na zuwa bayan da gwamnatin jihar Adamawa, karkashin jagorancin gwamna Umaru  Pintiri ta sauya tsarin masarautun jihar.

Idan za a tuna ko a makon da ya gabata sai dai gwamnatin jihar Kano, ta warware  rawanin Wazirin Gaya, Alhaji Usman Alhaji, wanda ake alakanta hakan  da bambancin siyasa dake tsakaninsu  bayan wasu kalamam siyasa da tsohon Wazirin Gayar ya yi akan gwamnatin Abba Kabir Yusuf, wanda ake ganin kwalaman nasa ba su yi wa gwamnatin jihar Kano, dadi ba.

Domin bada talla ko shawarwari a iya kiranmu a wannan lambar +2348032077835

For more information about Alfijir labarai/Alfijir news fallow here 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *