Gwamna Kano Ya Amince Da Naɗin Shugabannin Hukumar Jin Dadin Alhazai Ta Jihar

Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da nadin babban sakataren zartarwa da kuma mambobin hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano.

Wadanda aka nada sune:

  1. Alhaji Yusuf Lawan Chairman
  2. Alhaji Laminu Rabi’u Executive Secretary
  3. Sheikh Abbas Abubakar Daneji – Member
  4. Shiek Shehi Shehi Maihula- Member
  5. Amb. Munir Lawan- Memba
  6. Shiek Isma’il Mangu, Memba
  7. Hajia Aishatu Munir Matawalle- Memba
  8. Dr. Sani Ashir- Memba

Sanarwar ta ce wadanda aka nada zasu karbi ragamar tafiyar da harkokin hukumar nan take domin ganin an samu nasarar gudanar da aikin Hajjin 2023.

Sanusi Bature Dawakin Tofa Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kano Sanusi Bature Dawakin Tofa ya wallafa hakan.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

4 Replies to “Gwamna Kano Ya Amince Da Naɗin Shugabannin Hukumar Jin Dadin Alhazai Ta Jihar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *