
Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da nadin babban sakataren zartarwa da kuma mambobin hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano.
Wadanda aka nada sune:
- Alhaji Yusuf Lawan Chairman
- Alhaji Laminu Rabi’u Executive Secretary
- Sheikh Abbas Abubakar Daneji – Member
- Shiek Shehi Shehi Maihula- Member
- Amb. Munir Lawan- Memba
- Shiek Isma’il Mangu, Memba
- Hajia Aishatu Munir Matawalle- Memba
- Dr. Sani Ashir- Memba
Sanarwar ta ce wadanda aka nada zasu karbi ragamar tafiyar da harkokin hukumar nan take domin ganin an samu nasarar gudanar da aikin Hajjin 2023.

Sanusi Bature Dawakin Tofa Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kano Sanusi Bature Dawakin Tofa ya wallafa hakan.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ
Alhamdulillah Allah ya baku ikon sauke nawin da alkawuran da kukadauka
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da nadin babban sakataren zartarwa da mambobin hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano.
Thank you for nice information. Please visit our web:
http://www.uhamka.ac.id
Zainul
Zainul
Masha Allah