Daga Auwal Tuhami Zarewa
Rahoton farashin kayayyakin amfanin gona daga Kasuwar Damboa na wannan makon ya nuna cewa farashin wasu kayayyaki ya sauka idan aka kwatanta da makon da ya gabata, yayin da wasu kuma suka ci gaba da kasancewa a farashi kusan ɗaya.
Hatsi da hatsin abinci
- Tsohuwar masara, buhu mai nauyin 100kg — ₦32,000
- Sabuwar masara, buhu mai nauyin 100kg — ₦27,000
- Dawa, buhu mai nauyin 100kg — ₦24,000
- Shinkafa, buhu mai nauyin 60kg — ₦27,000
- Gero/Maiwa, buhu mai nauyin 100kg — ₦29,000
Wake da gyada
- Banjara, buhu mai nauyin 75kg — ₦110,000
- Jan wake, buhu mai nauyin 85kg — ₦90,000
- Gyada Bombi, buhu mai nauyin 80kg — ₦85,000
- Gyada Kamfala, buhu mai nauyin 85kg — ₦62,000
Ra’ayin kasuwa
Bayan dawowar kasuwar a makon da ya gabata, rahoton wannan makon ya nuna saukar farashin wasu kayayyaki. Ana shawartar manoma, ’yan kasuwa da masu saye da su ci gaba da bibiyar sauye-sauyen farashi kafin yanke shawarar saye ko sayarwa.
Alfijir Labarai zai ci gaba da kawo rahotannin kasuwanni domin sanar da al’umma halin da ake ciki a fannin kasuwancin kayayyakin amfanin gona.
📩 TUNTUƁA DA HAƊIN GWIWA
Kira/WhatsApp: +234 803 207 7835
🌐 KAFAFEFENMU
X: https://twitter.com/Musabestseller?s=09
Facebook: https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
Threads: https://www.threads.net/@alfijirlabarai
YouTube: https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Instagram: https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
📲 Shiga WhatsApp Group ɗinmu:
https://chat.whatsapp.com/Ilj1iz8v3sa3nBfrCz9U6f
ALFIJIR LABARAI MEDIA SERVICES
Gaskiya • Kan Lokaci • Amintacce
© 2026 Alfijir Labarai Media Services
