Alfijr ta rawaito Kantin siyar da kayan waya na yan birni da ke Zoo Road gidan Ɗan Asabe wato ABBA WAYA ya na karbar tsohon Kuɗi ka sayi kome a shagon.
Abba ya fara wannan garabasar ne tun ranar Asabar, kuma za a kammala a yau Lahadi
Don haka muke sanar da al umma cewar su garzaya don kar suyi asarar Kuɗaɗensu
Domin Samun sauran shirye shiryenmu a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇