Kotun sauraron ƙarar zaɓe da ke jihar Kano, ta soke nasarar da Hon Idris Dankawu na jam’iyar NNPP ya samu ta ɗan majalisar dokoki tarayya da ya gudana a watan Fabrairu 2023.

Hakazalika kotun ta tabbatar da Hon Manniru Babba Ɗan’agundi na Jam’iyar APC a matsayin ɗan majalisar dokoki ta ƙasa mai wakiltar ƙaramar hukumar Kumbotso a jihar Kano.
Sauran bayanai na nan tafe…
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@musa_bestseller
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb