Da Ɗumi Ɗuminsa! Kotu Ta Aike Da Amininin Murja Idris Mai Wushirya Gidan Gyaran Hali

Alfijr ta rawaito wata kotu dake zamanta a filin Hoki Zoo Road Kano ta aike da Jarimin dandalin TikTok ɗin nan Idris Mai Wushirya aminin Murja Kunya gidan gyaran hali da Tarbiyya.

Hakan ya biyo bayan korafi da kungiyar malaman kano suka shigar kan badala da ya aikata a dandalin soshoyal mediya.

Sauran bayanai na nan tafe…

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/F86a4baiSZU4aMOt7yuBfE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *