
Alfijr ta rawaito Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC ta miƙa shaidar lashe zaɓe ga zaɓaɓɓen Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf.
Hakan na na zuwa ne a shalkwatar hukumar a yau Laraba yanzu haka.



Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇