Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sanata Kawu Sama’ila ya fice daga Jam’iyyar NNPP Zuwa APC

FB IMG 1745431012548

Sanatan Kano ta Kudu, Sanata Abdulrahman Kawu Sumaila ya tabbatar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP zuwa APC

Cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook da yammacin nan, Kawu yace “Ee, gaskiya ne – jita-jita game da sauya sheka ta gaskiya ne.

Duk siyasa ce ta cikin gida, kuma babban abin da ya fi damuna shi ne, jin daɗin mazaɓata.  Na dage da himma wajen ciyar da rayuwar al’ummata gaba, tare da tabbatar da biyan bukatunsu da kuma tabbatar da makomarsu.”

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan  👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *