Alfijr ta rawaito Fitaccen Jarumin nan na fim din a duniya, da Sanda da kuma Labarina, wato Adam Daddy Hikima, mai Lakanin Abale zai Angwance da zankadediyar Amaryarsa.
Za a daura auren
Adam Abdullahi Adam
Da Amaryarsa
Maryam Farouk Sale
Za a daura auren ne ranar Juma’a 27th January 2023
Karfe 1:30 na rana a masallacin juma’a na Uhd, dake Na ibawa, kano, bayan idar da sallar Juma a.


Allah ya sanya alkhairi ameen.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇