Alfijr ta rawaito dakatarwar wacce ta zo kwanaki hudu gabanin gudanar da zaben gwamna a cikin wata wasika mai dauke da sa hannun sakatariyar INEC, …
Alfijr ta rawaito dakatarwar wacce ta zo kwanaki hudu gabanin gudanar da zaben gwamna a cikin wata wasika mai dauke da sa hannun sakatariyar INEC, …
Alfijr ta rawaito ta ruwaito cewa, hukumar zabe ta ayyana Doguwa a matsayin wanda ya lashe zaben mazabar Doguwa/Tudunwada a ranar 25 ga watan Fabrairu. …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta dakatar da zaben Sanatan Enugu ta gabas saboda mutuwar Oyibo Chukwu, dan takarar …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa ba za ta bari masu kada kuri’a su yi amfani da …
Alfijr ta rawaito jami’an zabe sun gano bacewar takardun zaɓe dubu 24,682 na mazabar Tofa/Rimingado/Dawakin Tofa a jihar Kano, bayan da wakilan jam’iyyar NNPP, su …
Alfijr ta rawaito Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya, INEC ta ce tsarin a kasa a tsare, a raka ba zai yi aiki ba …
Alfijr ta rawaito Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa, INEC, ta ce amfani da adireshin IReV wajen yada sakamakon zaben na rumfunan zabukan kasar …
Alfijr ta rawaito an gano katinan zabe na dindindin (PVCs) a cikin wata karuwar kwata, da ke unguwar Oko Afo a jihar Lagos. A cikin …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta saki cikakkun katin masu zabe na dindindin (PVCS) Da kuma hukunta masu laifi …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce an kama wani Nasiru Idris da aka kama dauke da katin zabe …
Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya dake Abuja, ranar Talata, ta umurci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa da ta gaggauta dawo da …
Alfijr ta rawaito da safiyar ranar Alhamis ne gobara ta tashi a ofishin hukumar zabe ta kasa (INEC) dake karamar hukumar Abeokuta ta kudu a …
Alfijr ta rawaito Mutiu Agboke, sabon kwamishinan zabe na jihar Osun, ya ce an yi magudin zabe a Najeriya a baya, amma a halin yanzu …