Babban bankin Najeriya na jan hankalin al’ummar kasar kan cewa sakon da ke yawo a kafafen sada zumunta da wasu jiridu cewar za a canja Kudaden kasar ba gaskiya bane, shifcin gizo ne kawai
Don haka babban bankin ya ke jan hankalinku da kuyi watsi da wannan zancen, babu kamshin gaskiya cikinsa.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@musa_bestseller
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb