Zuri’ar Kutumbawa na gayyatar ɗaukacin ya’yanta taron sada zumunci da ta saba yi a duk shekara
Za a gabatar da wannan ranar lahadi 22 ga watan Yuni 2025.
Da misalin ƙarfe 3:00 na rana
Za a yi wannan gangamin taron ne a birnin Kano kan titin Gauron Dutse a ma aikatar sufuri watsi (Ministry for Transportation) kusa da makarantar KCC.
Wannan Goron gayyata ne ga ɗaukacin Zuri’ar Kutumbawa duk inda suke.
Wanda yaji ya sanar da wanda bai ji ba.
Domin bada talla ko shawarwari a iya kiranmu a wannan lambar +2348032077835
For more information about Alfijir labarai/Alfijir news fallow here 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD