Da Ɗumi Ɗuminsa! Wani Kantin Kayan Waya Ya Shirya Karɓar Tsohon Kuɗi ku Siyi Kayansa A Kano

Alfijr ta rawaito Kantin siyar da kayan waya na yan birni da ke Zoo Road gidan Ɗan Asabe wato ABBA WAYA ya na karbar tsohon Kuɗi ka sayi kome a shagon.

Abba ya fara wannan garabasar ne tun ranar Asabar, kuma za a kammala a yau Lahadi

Don haka muke sanar da al umma cewar su garzaya don kar suyi asarar Kuɗaɗensu

Domin Samun sauran shirye shiryenmu a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *