Da Ɗumi Ɗuminsa:An kara Lokacin Canjin Kudade A Nijeriya

Alfijr ta rawaito da Bankin CBN ya kara wa’adin kashe tsofaffin N200, N500 da N1000.

Gwamnan babban banki ya saduda da Kiraye-Kiraye Da matsin lamba da mafi yawan al’umma suke yi.

Za a cigaba da kashe tsofaffin kudin har zuwa ranar 10 ga watan Fubrairun 2023.

Karin Bayani na nan tafe,,,

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/Cy5n7eXK4wrHMIEYBSYpcQ

3 Replies to “Da Ɗumi Ɗuminsa:An kara Lokacin Canjin Kudade A Nijeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *