Jirgin Kasa Daga Abuja Zuwa Kaduna Yayi Hadari

Alfijr ta rawaito Jirgin kasa mai shigowa daga Kaduna da yammacin yau Juma’a, ya kaucewa Hanyar layin dogo kusa da tashar jirgin Kubwa dake Abuja sakamakon barnar da aka yi.

Duk Fasinjojin Suna lafiya babu wanda ya sami wata matsala.

Karin Bayani na nan tafe…

2 Replies to “Jirgin Kasa Daga Abuja Zuwa Kaduna Yayi Hadari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *