Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa
- Dollar zuwa Naira
Siya = 750 / Siyarwa = 762
- Pounds zuwa Naira
Siya = 837 / Siyarwa = 882
- Yuro zuwa Naira
Siye = 749 / Siyarwa = 785
- Riyals zuwa Naira
Siye = 189 / Siyarwa = 128
- CFA Zuwa Naira
Siya = 1095 / Siyarwa = 1170
- Yan Zuwa Naira
Siye = 85 / Siyarwa = 95
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Juma’a, a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai