Alfijr ta rawaito cibiyar Horas da masu Hulda da jama’a ta kasa ta Karrama Ipsa Alh Bashir Hayatu Jantile bisa jajircewarsa
Babu shakka an sanya ƙwarya a kurbinta duba da irin gudummawar da yake takawa wajan wayar dakan mutane akan abinda ya shafi siyasar kasar nan da kuma gayawa shugabanni gaskiya komai dacinta
Haka jaridar Alfijr Labarai da ma aikatanta sun yi jinjina ga cibiyar Horas da masu Hulda da jama’a ta kasa wajan zabo fitattu masu gwagwarmaya don ci gaban Talakawa, wadanda basa tsoron fadar Abinda yake na gaskiya
Tabbas da za’a sami irin su Jantile cikin jagoranci Al’umma, da an Sami cigaba mai dorewa wajan bayyana gaskiyar abinda ke boye

Allah ya Kara girma da ƙwarin guiwa ameen
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇