Allah Ya Yiwa Mahaifiyar Hon Ghali Umar Na’abba Rasuwa

Innalillahi wainna Ilaihi Raji’un Allah ya yiwa Hajiya Rabi Rasuwa Mahaifiya Ga tsohon Speaker na ƙasa Hon Ghali Umar Na’abba

Ubangiji Allah ya yajiƙan ta ya gafarta mata da sauran Musulmai baki ɗaya

Za’ayi janaizarta gobe Insha Allah. Allah ya jikanata da rahama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *