
Alfijr ta rawaito yadda Jaruman Kannywood maza da mata suka yiwa Sarauniyar Kannywood Halima Atete ƙara, a wajen Margi Day har jihar Borno.
Fitattu daga cikin su sun haɗa da Adam Zango, Ado Gwanja, Abdul Amart mai kwashewa da Samira Ahmad, Hadiza Gabon, Hauwa Waraka, Fati Baffa Fagge, Fati Yola, Hadiza Kabara, Sadiya Mohammed ‘Gyale’, Maryam Yahaya, Momee Gombe, da Jamila Gamdare.



















