Daga: AUWAL TUHAMI ZAREWA
Ga yadda farashin shinkafa, hatsi, wake, gyada da sauran kayan amfanin gona ke gudana a Kasuwar Giwa Grain Market, Ƙaramar Hukumar Giwa, Jihar Kaduna, a ranar Lahadi, 8 ga Nuwamba, 2026.
FARASHIN SHINKAFA
1. Shinkafar Fadama (Paddy Rice) — ₦36,000–₦40,000
2. Shinkafar Tuwo Ƙarama — ₦100,000–₦104,000
3. Shinkafar Tuwo Babba — ₦105,000–₦112,000
4. Shinkafa Tsaba Matsakaiciya — ₦103,000–₦107,000
5. Shinkafa Ƙarama — ₦92,000–₦97,000
6. Shinkafa Babba — ₦110,000–₦120,000
FARASHIN GERO DA DAWA
7. Dauro — ₦51,000–₦55,000
8. Gero — ₦44,000–₦47,000
9. Tsohuwar Dawa Ja — ₦45,000–₦47,000
10. Sabuwar Dawa Ja — ₦38,000–₦40,000
11. Farar Dawa — ₦40,000–₦50,000
12. Janjare — ₦48,000–₦58,000
SAURAN KAYAN AMFANIN GONA
13. Busasshen Rogo — ₦20,000–₦30,000
14. Tsohuwar Bawon Wake — ₦14,000–₦18,000
15. Sabuwar Bawon Wake — ₦7,000–₦10,000
16. Dussar Masara ta Inji — ₦15,000–₦20,000
17. Dussar Masara ta Hannu — ₦8,000–₦12,000
18. Farar Masara — ₦41,000–₦44,000
19. Jan Masara — ₦41,000–₦44,000
20. Masarar Gugguru — ₦50,000–₦63,000
21. Tarugu — ₦25,000–₦32,000
22. Shambo — ₦28,000–₦36,000
23. Waken Soya — ₦53,000–₦56,000
FARASHIN WAKE
24. Sabon Farin Wake — ₦105,000–₦112,000
25. Farin Wake Yambarere — ₦73,000–₦77,000
26. Farin Wake Ɗan Gabas — ₦71,000–₦80,000
27. Farin Wake Ɗan Misira — ₦112,000–₦127,000
28. Farin Wake Ɗan Giwa/Zafa — ₦113,000–₦127,000
29. Farin Wake Ɗan Amarya — ₦118,000–₦127,000
30. Jan Wake — ₦120,000–₦140,000
31. Farin Wake Ƙarami na Alale da Kosai — ₦100,000–₦110,000
32. Wake Iron — ₦107,000–₦113,000
33. Wake Mai Zuma — ₦108,000–₦112,000
34. Farin Wake Kwana — ₦70,000–₦73,000
35. Farin Wake Ɗan Arewa — ₦70,000–₦73,000
FARASHIN GYADA
36. Gyada Kampala Mai Ƙirga 60 — ₦140,000–₦142,000
37. Gyada Kampala Mai Ƙirga 40 — ₦90,000–₦92,000
38. Gyada Kuli Kampala Mai Ƙirga 50 — ₦120,000–₦122,000
FARASHIN BARKONO
39. Barkono Ɗan Miyere — ₦45,000–₦58,000
40. Barkono Ɗan Zagade — ₦38,000–₦48,000
ABIN LURA
Farashin kayan amfanin gona na iya bambanta gwargwadon inganci, girma, bushewa, tsafta da kuma ciniki tsakanin mai saye da mai sayarwa.
📢 KU BI ALFIJIR LABARAI
Ku kasance tare da Alfijir Labarai / Alfijir News domin samun sahihan labarai, rahotanni, bincike da muhimman bayanai daga Kano, Najeriya da duniya.
📩 TUNTUƁA DA HAƊIN GWIWA
Kira/WhatsApp: +234 803 207 7835
🌐 KAFAFEFENMU
X: https://twitter.com/Musabestseller?s=09
Facebook: https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
Threads: https://www.threads.net/@alfijirlabarai
YouTube: https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Instagram: https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
📲 WhatsApp Group:
https://chat.whatsapp.com/Ilj1iz8v3sa3nBfrCz9U6f
ALFIJIR LABARAI MEDIA SERVICES
Gaskiya • Kan Lokaci • Amintacce
© 2026 Alfijir Labarai Media Services
