Labarai RAHOTON FARASHIN KAYAN GONA DAGA KASUWAR GIWA GRAIN MARKET, JIHAR KADUNA Posted onNovember 9, 2026 Daga: AUWAL TUHAMI ZAREWA Ga yadda farashin shinkafa, hatsi, wake, gyada da sauran kayan amfanin gona ke gudana a Kasuwar Giwa Grain Market, Ƙaramar Hukumar …