Alfijir Labarai ta duba sabon jadawalin farashin kuɗaden ƙasashen waje da Bashir Elmadina Bureau de Change ta Bayyana nawa alfijir labarai
1. 🇺🇸 DALA AMURKA — USD
– Saye: ₦1,365
– Sayarwa: ₦1,370
2. 🇬🇧 FAN STERLING — GBP
– Saye: ₦1,820
– Sayarwa: ₦1,830
3. 🇪🇺 YURO — EUR
– Saye: ₦1,520
– Sayarwa: ₦1,530
4. 🇸🇦 RIYAL ƘASAR SAUDI — SAR
– Saye: ₦370
– Sayarwa: ₦375
5. 🇨🇳 YUAN NA CHINA — CNY
– Saye: ₦185
– Sayarwa: ₦195
6. 🇮🇳 RUPEE NA INDIA — INR
– Saye: ₦18
– Sayarwa: ₦25
MUHIMMIN BAYANI
Farashin canjin kuɗade na iya bambanta tsakanin dillalai, bisa lokacin ciniki da yawan kuɗin da ake musayarwa. Saboda haka, ya dace masu karatu su tabbatar da farashin da ake bayarwa kafin gudanar da ciniki.
ALFIJIR LABARAI ZA TA CI GABA DA BIBIYAR KASUWAR
Alfijir Labarai za ta ci gaba da bibiyar sauye-sauyen farashin kuɗaden waje domin samar wa masu karatu bayanai masu amfani kan kasuwanci da hada-hadar kuɗi.
KU BI ALFIJIR LABARAI
Ku kasance tare da Alfijir Labarai / Alfijir News domin samun sahihan labarai, rahotanni, bincike da muhimman bayanai daga Kano, Najeriya da duniya.
TUNTUƁA DA HAƊIN GWIWA
Kira/WhatsApp: +234 803 207 7835
KAFAFEFENMU
X: https://twitter.com/Musabestseller?s=09
Facebook: https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
Threads: https://www.threads.net/@alfijirlabarai
YouTube: https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Instagram: https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Ilj1iz8v3sa3nBfrCz9U6f
ALFIJIR LABARAI MEDIA SERVICES
Gaskiya • Kan Lokaci • Amintacce
© 2026 Alfijir Labarai Media Services
