Daga Auwalu Tuhami Zarewa
Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Bakori dake Jihar Katsina State Najeriya
Masara — ₦30,000 zuwa ₦33,000
Masara Ƴar Kabomo — ₦32,000 zuwa ₦35,000
Dawa — ₦31,000 zuwa ₦35,000
Waken Suya — ₦68,000 zuwa ₦72,000
Farin Wake — ₦98,000 zuwa ₦110,000
Farin Wake Dan Amarya — ₦110,000 zuwa ₦113,000
Gero — ₦47,000 zuwa ₦48,000
Dauro — ₦49,000 zuwa ₦50,000
Shinkafa Tsaba Jamila — ₦103,000 zuwa ₦107,000
Shinkafa Tsaba Faro — ₦99,000 zuwa ₦102,000
Shinkafa Tsaba Ƴar Yarima — ₦92,000 zuwa ₦94,000
Shinkafa Tsaba Ƙarama — ₦85,000 zuwa ₦88,000
Shinkafar Tuwo — ₦110,000 zuwa ₦116,000
Shinkafa Samfarera — ₦38,000 zuwa ₦45,000
Rogon Dan Wake — ₦21,000 zuwa ₦22,000
Rogon Dan Wake Ƙaramin Buhu — ₦12,000 zuwa ₦13,000
Kowar Wake — ₦16,000 zuwa ₦16,500
Kowar Durin Mai Gona — ₦19,000 zuwa ₦20,000
Alkama Ƴar Gida — ₦89,000 zuwa ₦90,000
Alkama Ƴar Waje — ₦45,000 zuwa ₦48,000
Aya Ƙanana — ₦48,000 zuwa ₦50,000
Aya Manya — ₦77,000 zuwa ₦80,000
Buhun Fara — ₦83,000 zuwa ₦85,000
Gyadar Kuli — ₦185,000 zuwa ₦200,000
Kalwa — ₦100,000 zuwa ₦102,000
Kubewa — ₦105,000 zuwa ₦112,000
Barkono Dan Miyare — ₦25,000 zuwa ₦32,000
Barkono Dan Minci — ₦50,000 zuwa ₦70,000
Barkono Dan Zagade — ₦19,000 zuwa ₦22,000
Barkono kan leda — ₦35,000 zuwa ₦42,000
Farashin na iya sauyawa gwargwadon ingancin kaya, cikon buhu da yadda aka yi ciniki.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t
