Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Kafur Jihar Katsina Da Kasuwar Potiskum Ta Jihar Yobe a jiya Lahadi 07/06/2026
GA YADDA FARASHIN KAYAN GONA YA KASANCE A KATSINA
• Masara — ₦30,000 zuwa ₦33,000
• Jar Masara — ₦32,000
• Dawa Kaura — ₦33,000 zuwa ₦34,000
• Farin Wake — ₦90,000 zuwa ₦95,000
• Waken Suya — ₦70,000 zuwa ₦72,000
• Dauro — ₦54,000 zuwa ₦55,000
• Gero — ₦52,000
• Shinkafa Mai Bawo — ₦35,000
• Shinkafa Tsaba Ta Dafawa — ₦98,000 zuwa ₦105,000
• Shinkafar Tuwo — ₦110,000
• Gyada Mai Zabuwa (Yar Adamawa) — ₦185,000
• Gyada Yar Dakar — ₦150,000
• Gyada Mai Bawo — ₦45,000
• Barkono Danzagade Mai Cover — ₦20,000
• Barkono Danzagade Mai Kan Leda — ₦24,000
• Barkono Dan Miyere Mai Cover — ₦27,000 zuwa ₦28,000
• Barkono Dan Miyere Mai Kan Leda — ₦30,000 zuwa ₦32,000
• Dankali Mai L — ₦35,000
• Mangwaro/Gwanda Yar Cilliga — ₦8,000
• Rogo Mai L — ₦24,000
• Goriba — ₦8,000
• Fara — ₦25,000 zuwa ₦70,000
• Ridi — ₦120,000
• Tattasai Solo — ₦120,000
• Attarugu Solo — ₦140,000
• Dan Shambo Babban Buhu — ₦120,000
• Kabeji — ₦15,000
• Albasa — ₦35,000 zuwa ₦36,000
FARASHIN TAKIN ZAMANI:
• Urea Indorama — ₦47,000 zuwa ₦48,000
• Urea Dangote — ₦48,000 zuwa ₦49,000
• Urea Super Tec — ₦30,000 zuwa ₦30,500
• NPK Indorama 20-10-5+15S — ₦49,000
• NPK Golden 20-10-10 — ₦50,000 zuwa ₦51,000
• NPK G.D.A.P — ₦90,000
• NPK Dan Lawal 15-15-15 — ₦65,000
• NPK Magic 15-15-15 — ₦70,000
• NPK GAS — ₦35,000
• NPK Matrix 20-10-5 — ₦50,000
• NPK Manoma 20-10-10 — ₦45,000
• NPK GGY 20-10-10 — ₦45,000
• NPK Nagari 15-15-15 — ₦50,000
• NPK Tak Agro 27-13-13 — ₦46,000
SAI KUMA YADDA FARASHIN KAYAN GONA YA KASANCE A POTISKUM
• Masara — ₦36,000 zuwa ₦38,000
• Gero — ₦40,000 zuwa ₦45,500
• Dawa Dan Lodi — ₦31,000 zuwa ₦35,500
• Dawa Kaura — ₦35,000 zuwa ₦36,000
• Dawa Kwakw — ₦37,000 zuwa ₦39,000
• Wala/Wuyo — ₦30,000 zuwa ₦31,000
• Farin Wake (Misira da Manya) — ₦80,000 zuwa ₦85,000
• Jan Wake (Manya) — ₦80,000 zuwa ₦81,000
• Shinkafa Tsaba — ₦110,000
• Akwaro — ₦12,000 zuwa ₦13,000
• Akwaro Dan Ngalda — ₦12,000 zuwa ₦13,000
• Gyada — ₦118,000 zuwa ₦120,000
• Gangala — ₦80,000 zuwa ₦85,000
• Shinkafar Shanshera — ₦33,000 zuwa ₦35,000
• Gyada Dan Dakar — ₦120,000 zuwa ₦125,000
Farashin kayan amfanin gona ya nuna sauye-sauye a wannan makon, musamman a bangaren hatsi da wake a kasuwar Potiskum.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t