Wannan na zuwa bayan da gwamnatin jihar Adamawa, karkashin jagorancin gwamna Umaru Pintiri ta sauya tsarin masarautun jihar.
Idan za a tuna ko a makon da ya gabata sai dai gwamnatin jihar Kano, ta warware rawanin Wazirin Gaya, Alhaji Usman Alhaji, wanda ake alakanta hakan da bambancin siyasa dake tsakaninsu bayan wasu kalamam siyasa da tsohon Wazirin Gayar ya yi akan gwamnatin Abba Kabir Yusuf, wanda ake ganin kwalaman nasa ba su yi wa gwamnatin jihar Kano, dadi ba.

Domin bada talla ko shawarwari a iya kiranmu a wannan lambar +2348032077835
For more information about Alfijir labarai/Alfijir news fallow here 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD