Mai alfarma Sarkin musulmin Najeriya, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ne ya sanar da ganin watan a madadin ƴan kwamitin.
Majalisar ƙoli ta harkokin addinin musulunci a Najeriya ƙarƙashin jagorancin mai alfarma Sarkin Musulmi Alh. Muhammad Sa’ad Abubakar ya bayyana cewa gobe Lahadi ta zama daya ga watan shawwal kenan
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD