Amadadin Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayaro
Mai Girma Dan Iyan Kano Alhaji Ahmad Ado Bayaro na farin cikin Gayyatar Alumma Masoya Mai Martaba Sarki halartar Daurin Auren
ASP Auwalu Bello Munjibir
Da
Amaryarsa Malama Hafsatu Inuwa (Gambo)
Wanda za’ayi a Masallacin Gidan Mai Martaba Sarki na Nassarawa Yau Lahadi.
Da Masalin karfe 2 na rana.
Allah Ya bada ikon halarta Ameen.
Wanda bai samu zuwa ba yayi musu Addu’a da Fatan Alkhairi.
A kula da barayin waya da na Takalmi
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj