Allah Ya Yi Wa Wakilin Gidan Rediyon Faransa rasuwa a jiya Talata.
Alhaji Kabir Yusuf ya Rasu ne a daren Talata, Kwana biyar bayan dawowarsa daga Aikin Hajji, a babban birnin tarayya Abuja
Anyi Jana’izarsa Da Safiyar Yau Laraba A Kano. Muna addu’ar Allah Ya Jikansa Da Rahama!
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj
