Gwamnan Sokoto Ya Mika Kudirin Gyaran Doka Ga Majalisar Jihar Domin Ragewa Sarkin Musulmi Karfi Da Iko

FB IMG 1719098884596

Gwamna Ahmed na Sokoto ya samu amincewar majalisar zartaswar jihar domin mika wani kudiri ga majalisar dokokin jihar da ke neman yin gyara ga dokar da ake da ita na nadi da tsige sarakunan gargajiya a jihar Sokoto.

Alfijir labarai ta ruwaito Za a gabatar da kudrin don yin tambari wato amincewa da shi a ranar Litinin

Mafi yawa, kudirin na neman a kwacewa sarkin musulmi gaba daya ikon nadawa, dakatarwa, hukuntashi, mika mulki da dai sauransu, duk wani basaraken gargajiya har zuwa mai unguwa.

Hakan na nufin iko zai kasance ga gwamna gaba daya ba tare da tuntubar kowa ba. In da Ranka ka sha Kallo.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *