Kwamishinan Yan Sanda Ya Maidowa Da Sarkin Kano Aminu Amsar Neman Izinin Hawa

FB IMG 1718220011897

Kwamishinan yan sandan jihar Kano ya maidowa masarautar Kano ta Alh. Aminu Ado Bayero amsa, bayan masarautar ta aikewa da hukumar yan sandan takardar neman tsaro domin yin shagulgulan sallah cikin aminci.

Kwamishinan dai ya bukaci kwamitin shirya hawan sallah na masarautar kano su zauna meeting dashi domin duba yadda komai zai kasance, Kamar yadda aka saba a shekarun da suka gabata

FB IMG 1718219421681
Masautar kano
FB IMG 1718219418910
CP Kano

One Reply to “Kwamishinan Yan Sanda Ya Maidowa Da Sarkin Kano Aminu Amsar Neman Izinin Hawa”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *