Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Barau I Jibrin Maliya Na Gayyatarku Daurin Auren Yayansu

FB IMG 1707316009049

Iyalan Shugaban Ma aikatan Ofishin Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Farfesa Muhammad Ibn Abdallah Na Farin Cikin Gayyatarku Daurin Auren Yarsa.

Zankadediyar Amarya
Sumayya Muhammad Ibn Abdallah

Da Arushin Angonta
Abdulkadir Yusuf

Wanda Za ayi Kamar Haka:-
Rana Asabar 10th February 2024
Lokaci 11:30 Na Safe
Wuri Masallacin Juma a Na Assahaba Dake Unguwar Kwandila Maiduguri Road

Wannan Sakon Goron Gayyata Ne Ga Al umma Da Wadanda Katin Bai Iso Garesu Ba.

Wadanda Suka Sami Halasta Su Kula Da Wayoyinsu Da Takalmansu, Akwai Mutanen Banza Masu Shigar Mutanen Kirki.

Wannan Sakon Goron Gayyata Ne Daga Sanata Barau Maliya.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

IMG 20240207 WA0147
Data Mai Sauki

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *