Labari Mai Dadi! Kamfanin Moremonee POS Zai Dauki Ma aikata A Kano

IMG 20240122 193437

Kamfanin Moremonee POS Ya shirya daukar ma aikata a fadin Jihar kano, Zaku Iya kai musu CV dinku office dinsu dakeSuite 24 H&H plaza opposite sheik isyaka Rabiu pediatrics hospital zoo road.

Ko ku tura musu CV din ku ta wannan Mail din
👇
chrismoremoneegroup@gmail.com
👇👇

Zaku Iya kiransu ta wannan lambar
09044683168
08164389751

Wannan dama ce zuwa ranar laraba karfe 10 na safe 24/01/2024.

Amma ya kasance takardun karatun daga NCE Ko DIPLOMA ne

FB IMG 1705948405761
FB IMG 1705948405761

3 Replies to “Labari Mai Dadi! Kamfanin Moremonee POS Zai Dauki Ma aikata A Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *