Jami’an ‘yan kato da gora (bijilente) a jihar Bauchi sun kama wasu mutane biyu wadanda suke yin tsire na sayarwa da naman Kare.
Alfijir Labarai ta rawaito lamari dai ya faru ne a unguwar Yelwan Kagadama da ke jihar Bauchi.
Mutanen wadanda sun dade suna wannan sana’ar suna yaudarar mutane da cewa tsiren na naman Akuya ne.
Jami’an bijilantin sun ce, za a mika mutanen biyu ga ‘Yan sanda domin ci gaba da fadada bincike.
Inda Ranka
Domin Kallon Shirin FATAKE Mai Dogon Zango Season 1 Da Kuma CIgaba Da Kallon Season 2, Danna wannan Link din👇
https://youtube.com/@ukentertainmentkano?si=PPtuxJz76OuNP_oI
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp
