Tattaunawar Jarumin Abdullahi Amdaz da Bukhari Mu’azu Abubakar

Jarumi Amdaz

Yanzu Haka a masana’antar suna yimin barazanar cewa ko na janye maganar da nayi na basu hakuri ko su dakatar dani daga harkar.

Sunana Abdullah Amdaz Wanda aka fi sani da Excellency Kuma dalibin ilmin addinin musulunci ne nayi karatu a sudan, Kuma mahaddacin Alqur’ani ne da Allah ya jarabceni da shiga harkan film saboda Wasu dalilai.

Kadan daga ciki shine narasa jarina na kasuwa wanda abaya ina saida yaduka da shaddodi, nayi kokarin a taimakeni don naga ban fada a wancan harka ba abun ya ci tura, Na rantse da Allah nakan yi kwana 3 ban samu abinda zan kai gida ba.

Wanda haka ne ya tilasta min shiga harkar film ta hannun Musa mai sana’a ya taimake ni a lokacin da nake bukatar taimakon.

Yanzu Haka a masana’antar suna yimin barazanar cewa ko na janye maganar da nayi na basu hakuri ko su dakatar dani daga harkar.

Mu azu yace, Alhmdulilah ya tabbatar mun da cewa wallahi idan ya samu jari mai kyau zaibar harkan nan, Kuma yayi mun rantsuwa da Allah cewa ko yau sai da ya roki Allah a cikin sallah da asuba akan ubangiji Ya canza masa da sana’ar da tafi wannnan.

Kalubale ga mutane masu mutunci da Addini. Wallahi idan da muna da kishi da zuciya zamu iya hadawa wannnan Bawan Allah jari mai suna jari ya cigaba da kasuwancin sa tare da Da’awa ta musulunci.

Domin Kallon Shirin FATAKE Mai Dogon Zango Season 1 Da Kuma CIgaba Da Kallon Season 2, Danna wannan Link din๐Ÿ‘‡

https://youtube.com/@ukentertainmentkano?si=PPtuxJz76OuNP_oI

In sha Allah zamu hadu dashi nan kusa ya bamu time venue don muga mun Bashi gudumawar data dace.

Yan’uwana muyi sharing Tare da Masa addu’a da fatar alkhairi ubangiji Yasa ya daina wannan harkan.

Dokin Karfe Tv

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *